Ana fargabar yanci rani 2021 sun mutu a Senegal.

'
Yan cirani 200 sun ɓata bayan jirgin ruwansu ya kife Aƙalla 'yan cirani 200 ne suka ɓata a gabar tekun Senegal kilomita 80 kafin su isa Ganga. Lamarin ya faru ne bayan da kwalekwalen da suke ciki ya kama da wuta ya kuma nutse da su. Rahotanni sun ce suna kan hanyarsu ce ta isa Tsibirin Canary da ke Sfaniya a lokacin da ɗaya daga cikin injiniyoyin jirgin ya samu matsala kuma a daidai lokacin da ma'aikatan jirgin ke kokarin gyara shi ne ya yi bindinga. Sfaniya ta sha alwashin tsaurara tsaro a Tsibirin Canary da nufin daƙile kwararar yan cirani zuwa Turai.

Post a Comment

Your comment will be directly sent to the website developer.

Previous Post Next Post